Chelsea na shirin kashe fam miliyan 50 kan dan wasan gaba na Ghana mai taka leda a Bournemouth, Antoine Semenyo ,mai shekara 26. (Fichajes) Liverpool na sanya ido kan mai tsaron gida na Slovakia ...
Hukumar ƙwallon kafa ta Turai, UEFA ta sanar da Clement Turpin a matsayin raflin da zai busa wasan Manchester City da Real Madrid ranar Talata. City, mai rike da kofin Premier League za ta kara ...