A ranar Alhamis ne aka kwashe dakaru a sansanonin sojin Congo da ke lardin Bukavu don karfafa tsaro a wuraren da ke kan ...
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce zai dora kashi 10 cikin 100 kan danyen man Canada daga yau Asabar. Sauran kayayyakin Canada za su sha harajin kashi 25 cikin 100.
Wani dan jarida da ke Goma, ya fada wa Muryar Amurka ta wayar tarho cewa ana ci gaba da artabu a yankin tashar jirgin sama da ...
Birane kamar su Abala Tanout Tahoua Zinder da Yamai na daga cikin irin wadanan wurare da sufetoci masu aikin bincike suka ...
Ana tuhumarsa ne da laifi guda na kisan kai wanda hukuncin sa kisa ne, wanda ya saba da sashe na 221 kundin “penal code”, na ...
An samu durkushewar layin lantarkin sau daya ne tak a sabuwar shekarar da muke ciki bayan da ya durkushe fiye da sau 10 a ...
Gwajin makaman da Pyongyang ta yi shi ne na farko tun bayan da shugaban Amurka Donald Trump ya koma fadar White House a ranar ...
Shirin Zauran VOA na wannan makon, zai kawo muku ci gaba da tattaunawa kan yadda Najeriya ke karbo bashi, inda Ambasada ...
Sojojin 4 mata na Isra'ila sun yi murmushi, tare da daga hannu da babban yatsa ga dimbin jama'ar da suka tattaru a wani dandalin Falasdinu a birnin Gaza. Hukumar gidan yarin Isra'ila ta sanar da cewa ...
Da alamun shirye-shiryen gudanar da babban taron hafizan Alkur’ani Mai Girma sun kankama a Abuja, inda manyan allunan sanarwa ...
Jiya Alhamis ‘yan majalisar dokokin Amurka, sun yi nazarin irin tasirin da matakin shugaba Donald Trump, na dakatar da ...
Kungiyar kwadagon Najeriya (nlc) ta caccaki gwamnatin tarayyar kasar game da aiwatar da manufofin bankin duniya da asusun ...